amina amal

Amina amal

Home Journal Articles. Journals A-Z. Browse Subjects. Publish with us.

Jaruma ce a masana'antar fim ta Hausa wato kanniwud , [1] yar kasar Cameron ce kyakkyawar bafullata ta kasar [2] Cameron. Amina Amal ba yar kasar nijeriya bace yar kasar Cameron ce, tayi suna a fim din datayi Mai suna Amal tare da jarumi Adamu zango, tayi karatun ta gaba daya a kasar ta Amina Bata Jin Hausa batajin turanci Amma zuwanta nijeriya a masana'antar fim ta kanniwud ta koya yaren biyu, an haife ta a watan ugusta 14 a shekarar a Cameron, iyayenta duk suna can tayi karatun firamare da sakandiri zuwa kwaleji duk a Cameron. Amina tana zaune a jihar kaduna. Ta Sami daukaka ne a fina finai datai da jarumi Adamu zango Mai suna Amal. Amina taji Sha,awan shiga fim ne saboda ganin yadda jarumi Adamu zango yake fitowa a. Ta shiga masana'antar ne saboda tai koyi ga yadda taga Adamu zango Yana aktin a fim. Ta nemi yardan iyayenta kafin ta taho zuwa kasar nijeriya inda suke Jin tsoron karta lalace a masana'antar sannan ita bakuwa ce Bata taba zuwa nijeriya ba haka Kuma Bata taba Jin yaren Hausa ba,domin ta hadu da jarumin ta Adamu zango ,farko ta sauka a garin Abuja daga Nan ta dauki mota har zuwa kaduna domin ganin Adamu zango , bayan tazo kaduna ta Sha wuya kafin taga jarumin seda ta dauki akalla wata uku sannan ta ganshi ta hanyar abokin sa.

Amina amal

.

El Sawy. Open Journal of Philosophy Vol. Energy and Power Engineering Vol.

.

The story of how Camerounian-born Kannywood actress, Amina Muhammad, became a shinning star in the Kano-based movie industry would make a good movie story. Her story started in Cameroun years ago, where she was born and raised. While there, Amina, whose native language is Fulfulde, became a huge fan of Kannywood movies. Amina, who is now popular as Amina Amal, revealled that she would even skip a meal to watch her favourite Kannywood movies or series, particularly movies that featured her acting mentors, such as Adam. Zango and role models, including Hadiza Gabon and Fati Muhammed. The only vibrant industry she could point to was the Hausa film industry, otherwise called Kannywood. And to join Kannywood, she would have to travel to Nigeria, a decision she could not take without approval from her parents. I first mentioned it to my mother and she said no and when I told my dad, he also said no.

Amina amal

Amina Amal has her real name as Amina Muhammad. She is a popular Kannywood actress who has made a big name in the industry. Amina is a Cameroonian national who became a pillar and shinning star in the Nigerian Kannywood movie industry. She was born and raised in Cameroun but later relocated to Nigeria to make a career in acting. Amina speaks Fulfulde language. Date and year of her birth are not known. Amina is currently doing exceeding well, taking stunning roles in movies. Her story started in Cameroun years ago, where she was born and raised. Amina is indeed beautiful, very creative and talented.

Leonardo teenage mutant ninja turtles 2012

El -Zarkouny , Hani M. Food and Nutrition Sciences Vol. Salem , Ahmed E. Contact us. Mahgoub El -Tigani Mahmoud. Mahmoud El -Bakry. Journals A-Z. Attia , Adel N. Gomaa El -Damrawi , Amal Behairy. Amina tana zaune a jihar kaduna. Marwa F. Toggle limited content width. Kayan aiki Tools.

Justice Obiora A.

Open Journal of Philosophy Vol. Contents move to sidebar hide. Gomaa El -Damrawi , Amal Behairy. Global Conflicts versus Moral Interests Articles. Nour El - Din , Samir Z. El -Zarkouny , Hani M. Publish with us. Contact us. American Journal of Plant Sciences Vol. Food and Nutrition Sciences Vol. Ka duba wannan shafin domin sanin yanda zaka gyara wannan mukalar Koyon rubuta mukala Akwai yuwar admin ya goge wannan shafin matukar ba'a inganta ta ba. Journal of Cancer Therapy Vol.

0 thoughts on “Amina amal

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *